{"schema":"hottub-news/story/v1","story":"st_s3eki33ocej477xigtxq","title":"Shin gaskiya ne gwamnatin Sokoto ta haramta kyaututtuka a aure da taruka tsakanin maza da mata Musulmi da Kirista?","title_en":null,"outlets":1,"brief":null,"page":"https://hottub.news/stories/shin-gaskiya-ne-gwamnatin-sokoto-ta-haramta-kyaututtuka-a-aure-da-s3eki33oce","count":1,"items":[{"id":"n_s3eki33ocej477xigtxq","seq":1457075,"kind":"article","title":"Shin gaskiya ne gwamnatin Sokoto ta haramta kyaututtuka a aure da taruka tsakanin maza da mata Musulmi da Kirista?","url":"https://dubawa.org/shin-gaskiya-ne-gwamnatin-sokoto-ta-haramta-kyaututtuka-a-aure-da-taruka-tsakanin-maza-da-mata-musulmi-da-kirista","summary":"Da’awa: Wani bidiyon da ya dauki hankali na da’awar wai gwamnatin jihar Sokoto da hukumar Hisbah sun haramta kyaututtukan aure da tarurrukan da suka hada mata da maza daga addinan Musulunci na Kirista a cikin jihar. Hukunci: Yaudara ce. Duk da cewa hukumar Hisbah na Sokoto ta sanar da sabbin dokokin da suka shafi wasu […]","published":"2026-10-03T00:50:29Z","seen":"2026-10-03T01:02:30Z","lang":"en","country":"GH","source":{"id":"kite-dubawa-org-467e23","name":"dubawa.org","domain":"dubawa.org","outlet":{"wikidata":"Q106080101","name":"Dubawa","type":"website","country":"GH","designations":["fact-checking organisation","organization","website"]}},"via":"kite-dubawa-org-467e23","topics":["african languages","hausa"],"authors":["Olakunle Murphy"],"entities":[{"id":"Q336350","name":"Sokoto","type":"place"}],"story":"st_s3eki33ocej477xigtxq","category":"politics","category_p":0.3799999952316284,"sentiment":"neutral","tone":-0.3799999952316284,"political":0.7300000190734863}]}